Posts

News

Labaran Yammacin Asabar 19/02/2022CE - 17/07/1443AH. Cikakkun labaran Gwamnatin jihar Adamawa za ta hana kai Shanu yankunan kudu saboda toshe yoyon kudaden shiga. Babban Bankin Najeriya, CBN zai ba wa matasa 300,000 da suka kammala shirin N-Power rancen don su fara sana'a. An kama wani soja da ke safarar miyagun kwayoyi a jihar Bauchi. Gwamna jihar Lagos ya ce Tinubu ya san matsalolin Najeriya kuma zai gyarata. Ƴan sanda sun kama matar da ke bushasha da kuɗin jabu na naira a jihar Ogun. Shugaba Joe Biden na Amurka ya ce Putin ne ke son mamaye Ukraine. ’Yan sandan Isra’ila sun tarwatsa Falasdinawa masu zanga-zanga a birnin Kudus. Gamayyar ƴan adawar Chadi sun yi gargadi ga gwamnatin Mahamat Deby kan girke dakarun Faransa. Wata Kotu ta yankewa tsohon sojan Faransa daurin rai da rai kan kisan wata yarinya. EPL: West Ham United da Newcastle United sun tashi 1:1 a wasan yau. LaLiga: Villarreal ta sami nasara a kan Granada 4:1 a wasan yau. 

BREAKING NEWS

Labaran Safiyar Asabar 19/02/2022CE - 17/07/1443AH. Cikakkun labaran Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bai wa tubabbun 'yan daba su 152 tallafin kudi Naira miliyan 100 su ja jari bayan koyar da su sana'a. Ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗan basarake da wasu 7 a jihar Taraba, sun nemi a tattara musu miliyan 70. Majalisar zartaswa ta Tarayya ta amince da kashe Naira bilyan 1.2 na aikin titin jirgin ƙasa Dala Lagos zuwa Ibadan da kuma Fatakwal zuwa Maiduguri. Wasu ƙungiyoyi sun bai wa Shugaba Buhari wa'adin nan da ranar 22 ga wannan watan ya sanya hannu a sabuwar dokar zaɓe ko su yi zanga-zanga. Wata kotu a Abuja ta yanke wa wasu tsofaffin 'yan sanda 2 hukuncin kisa bisa samunsu da laifin fashi da makami. Hukumar EFCC ta mika wa Hukumar NHIS Naira bilyan 1 da wasu bankunan kasuwanci suka rike. Mutane 17 sun mutu a hadarin motar dakon mai da ta kama da wuta a jihar Ogun. Jakadan Rwanda a China na sayar da gahawa ta TikTok. Ƙasar Mali ta umarci sojojin Faransa su gaggauta ficew...

KASUWANCI MAI RIBAR GASKE

    𝐁𝐄𝐒𝐓𝐈𝐄 𝐀𝐒𝐒𝐎𝐂𝐈𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍 𝐎𝐅 𝐍𝐈𝐆𝐄𝐑𝐈𝐀  𝐏𝐑𝐎𝐆𝐑𝐀𝐌: 𝙷𝙰𝚂𝙺𝙴𝙽 𝙼𝚄𝚂𝚄𝙻𝚄𝙽𝙲𝙸 𝐓𝐎𝐏𝐈𝐂: 𝙺𝙰𝚂𝚄𝚆𝙰𝙽𝙲𝙸 𝙼𝙰𝙸 𝚁𝙸𝙱𝙰𝚁 𝙶𝙰𝚂𝙺𝙴 𝐕𝐄𝐍𝐔𝐄: 𝙱𝙴𝚂𝚃𝙸𝙴 𝙰𝚂𝚂𝙾𝙲𝙸𝙰𝚃𝙸𝙾𝙽 𝙾𝙵 𝙽𝙸𝙶 𝐃𝐀𝐓𝐄: 𝙵𝚁𝙸𝙳𝙰𝚈 𝟷𝟾/𝟶𝟸/𝟸𝟶𝟸𝟸  Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, kuma tsira da amincin allah su tabbata ga shugaban mu manzon allah da kuma alayensa da sahabban sa Amma bayan haka: lallai alqur'ani zancen allah ne, kuma falalarsa akan sauran maganganu kamar daukakar allah ne akan halittun sa. Karantashi kuwa, shi ne abinda yafi falala kan dukkan abinda harshe ke motsi dashi.  Sakamakon yau zamu fara gabatar da wannan shirin a cikin wannan qungiya mai albarka Wanda ni 𝐂𝐇𝐀𝐈𝐑𝐌𝐀𝐍 zan dau nauyin kawowa muna mai roqon allah da yasa mun fara sa.a  Mu tsunduma cikin shirin: Lallai Allah (S.W.T) Ya fifita mutum akan sauran halittu sa'an nan ya kebe mutum da ni'im tashi da yin magana ya sanya na'urarsa itace harshe ni'ima...

THE HISTORY OF PROPHET ADAM AS

 Prophet Adam Allah the Almighty revealed: Remember when your Lord said to the angels: 'Verily, I am going to place mankind generations after generations on earth.' They said: 'Will You place therein those who will make mischief therein and shed blood, while we glorify You with praises and thanks (exalted be You above all that they associate with You as partners) and sanctify You.' Allah said: 'I know that which you do not know.' Allah taught Adam all the names of everything, then He showed them to the angels and said: "Tell Me the names of these if you are truthful." They (angels) said: "Glory be to You, we have no knowledge except what You have taught us. Verily, it is You, the All-Knower, the All-Wise." He said: "O Adam! Inform them of their names," and when he had informed them of their names, He said: "Did I not tell you that I know the unseen in the heavens and the earth, and I know what you reveal and what you have been ...