News

Labaran Yammacin Asabar 19/02/2022CE - 17/07/1443AH. Cikakkun labaran

Gwamnatin jihar Adamawa za ta hana kai Shanu yankunan kudu saboda toshe yoyon kudaden shiga.

Babban Bankin Najeriya, CBN zai ba wa matasa 300,000 da suka kammala shirin N-Power rancen don su fara sana'a.

An kama wani soja da ke safarar miyagun kwayoyi a jihar Bauchi.

Gwamna jihar Lagos ya ce Tinubu ya san matsalolin Najeriya kuma zai gyarata.

Ƴan sanda sun kama matar da ke bushasha da kuɗin jabu na naira a jihar Ogun.

Shugaba Joe Biden na Amurka ya ce Putin ne ke son mamaye Ukraine.

’Yan sandan Isra’ila sun tarwatsa Falasdinawa masu zanga-zanga a birnin Kudus.

Gamayyar ƴan adawar Chadi sun yi gargadi ga gwamnatin Mahamat Deby kan girke dakarun Faransa.

Wata Kotu ta yankewa tsohon sojan Faransa daurin rai da rai kan kisan wata yarinya.

EPL: West Ham United da Newcastle United sun tashi 1:1 a wasan yau.

LaLiga: Villarreal ta sami nasara a kan Granada 4:1 a wasan yau. 

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING NEWS

THE HISTORY OF PROPHET ADAM AS